Arewahausatv latest news

Koyarwa

How to use Arewahausatv site

wannan dan gajeran bayani ne kan yadda zakayi amfani da wannna shafin na Arewahausa tv domin kallon sababbin fina finai cikin inganci

Ga lambar mu ta WhatsApp ga mai neman karin bayani kan wannan shafin , +2348105932536 ka danna alamar adireshin Da yake sama domin yi mana magana ta WhatsApp Zamu ringa kawo muku fina finai fassarar hausa ako da yaushe a wannan Shafin Yadda zakayi amfani Da wannan application cikin sauki shine Da farko ka fara yin subscribe na wannan channel din Subscribe anan Domin samun samfuran fina finan Da muka dora akan wannan shafin , domin shine zai taimaka ma wajan sanin sunan shirin Da kakeson kalla acikin sauki Wanda inka shigo application din ko website din zai baka damar searching din film din acikin sauki Karka manta kayi subscribe na wannan channel

Leave a Reply