Arewahausatv latest news

Sanarwa

Tashar mu a youtube fassarar Algaita

Tashar mu a youtube 1

Tashar mu a youtube 2

Whatsapp number = 08105932536

Kadanna alamar sunanayen Da yake kasan hotonnan domin kallon su cikin sauki Da sauri Yadda zakayi kallo a wannan shafin shine Da farko Kayi subscribe na wannan channel din domin samun samfuran fina finan Da muka dora a wannan shafin domin shine zai taimaka ma wajan samun komai cikin sauki Da yin searching din fassarar Da kaga mun dora a Youtube acikin sauki Domin mutane Da yawa suna turo mana da tambayoyi kan sun kasa samun wasu fina finan akan wannan Shafin kuma akwai su mun dora Badon Komai ba sai don ba Susan sunan fina finan ba Bayan kayi subscribe na wannan channel din Duk lokacin Da muka dora sabuwar fassara zamu sa samfuran su a wannan Channel din domin sanar Daku cikakken sunan Da zaku iyayin searching

Bayan ka shigo cikin website ko application Zaka ga fina finan Da kakeson kalla idan ka danna sunan shirin Da kakeson kalla zakaga ya budema shafin bayan ya budema zakaga hoton shirin ne a farko sai ka duba kasan hoton zakaga alamar sunan fina finan sai ka danna nan take zai budema Zaka iya saukewa akan wayarka zaka ga alamar Downloading acan saman fim din sai ka danna kabarshi har sai ya gama bayan ya gama sauka zaka ganshi akan wayarka Mungode Da lokacin ku Domin tambaya ko karin bayani kayi mana magana ta WhatsApp anan

Leave a Reply