Arewahausatv latest news

Labaran duniya

Bayani kan Sabon shafin Arewahausatv wajan samun sababbin shirye shirye

Kamar yadda mutane suke turo mana da korafi kan sun daina samun fina finai fassarar hausa masu inganci,

Muna masu bawa mutane hakuri kan cewa yanzu haka zamu kawo muku sabuwar manhaja da zata baku dama sosai wajan samun komai da kuke so cikin sauki da sauri, zaku iya ziyartar shafin mu mai suna arewanishadi domin samun sauran abubuwan da muke sawa masu inganci

Wannan sabon shafi ne mai suna Arewahausatv

Wanda zai ringa kawo muku abubuwa da suke kamar na shafin arewanishadi saidai a wannan shafin zakafi samun sababbin shirye shirye shi kuma shafin arewanishadi zakafi samun tsofaffin shirye shirye,

Dadi da kari wannan shafin zai hada da kawo muku labarai da dumi dumi wanda suke faruwa a duniya cikin hoto mai motshi da mara motshi kuma cikin inganci

Sannan zaku ringa samun liattafan hausa a rubuce wanda zaku iya karantawa acikin sauki a awannan shafin mai suna arewahausatv

Zaka iya sauke abubuwan da suke wannan shafin a wayar ka cikin sauki da sauri ba tare da ya baka wahala ba kamar dai yadda yake a shafin arewanishadi application da website

Kuci gaba da bibiyar mu domin samun ingantattun abubuwa cikin sauki a harshen hausa cikin wannan shafin mai suna Arewahausatv

Shirye shiryen da zamu runga kawo muku sun hada da wanda suke a shafin youtube da wanda babu a shafin youtube

Kamar irinsu wakokin hausa, fina finai fassarar hausa wanda ake kira da indian hausa, labaran duniya, littafan hausa, sanarwa, da koyarwa kan yadda zakayi amfani da yanar gizo cikin sauki

Mungode sosai da bibiyar mu da kuke ko yaushe

Leave a Reply